Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedShugaba Tinubu ya jajanta wa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa

Shugaba Tinubu ya jajanta wa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa

Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana matukar damuwarsa kan barnar da ambaliyar ruwa ta yi wa al’umma a fadin kasar.

Hakan dai na a cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Ajuri Ngelale ya fitar a ranar Laraba, yana mai cewa shugaban ya damu matuka da halin da wasu yan kasar suka tsinci kansu na ambaliyar ruwa, rasa rayuka, gonaki da matsugunansu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata