DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Manoman citta a Nijeriya sun yi asarar Naira biliyan 12 a shekarar 2023 – Minista Noma

-

 

Google search engine

Gwamnatin tarayya ta ce manoman citta a Nijeriya sun yi asara da ta kai Naira biliyan 12 sakamakon wata annobar da ta lalata amfanin gonakin su a shekarar 2023.

Karamin ministan noma da samar da abinci, Aliyu Abdullahi ne ya bayyana haka a wajen taron Inshorar aikin gona a Abuja.

Ministan ya ce manoman sun yi asarar sama da kashi 90 cikin 100 na yawan amfanin gonakin da suke noma a kakar bara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

‘Yan sanda a Katsina sun ceto mutane 11 da aka yi yunkurin garkuwa da su

Hadakar 'yan sanda, jami'an tsaron sirri na DSS, sojoji da jami'an C-Watch hade da 'yan banga a jihar Katsina sun yi nasarar kubutar da mutane...

‘Yan sandan Kaduna sun kama mutum 13 da ake zargi da kisan jami’in sojan ruwa yayin kwace wayarsa

Rundunar ‘yan sanda a Kaduna ta kama mutane 13 dauke da makamai masu hadari, bayan kisan wani babban jami’in sojan ruwa, Lt. Commodore M. Buba,...

Mafi Shahara