Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedKungiyar daliban Najeriya ta yi kashedin karin kudin makaranta a Ƙasar

Kungiyar daliban Najeriya ta yi kashedin karin kudin makaranta a Ƙasar

Kungiyar daliban Najeriya ta gargadi shugabannin makarantun kasar kan karin kudin makaranta sakamakon matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na baiwa dalibai rancen kudi.

Wannan gargadin na kunshe ne a cikin wata sanarwar bayan taro na da kungiyar ta fitar a Kano, ranar Laraba wanda Kwamared Okunomo Adewumi ya sakama hannun.

“Duk wata cibiya da aka samu ta kara kudi ba gaira ba dalili, za ta fuskanci fushin Kungiyar dalibai, za mu hada kan mambobinmu tare da daukar kwakkwaran mataki”.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata