Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedBincike ya nuna cewa gwamnatin Kano na daga cikin jihohin da ke...

Bincike ya nuna cewa gwamnatin Kano na daga cikin jihohin da ke cikin rūdani game da sabon mafi ƙarancin albashi

Gwamnatin jihar Kano ta ce bata kai ga cimma matsaya ba kan sabon mafi ƙarancin albashi.

Kwamishinan yada labarai na jihar Baba Ɗantiye ya fadi cewa gwamnatin Kanon tana kan nazarin yarjejeniyar da gwamnatin taraiyar da Kungiyar kwadago suka cimma kafin ta kai ga yanke hukunci kan batun.

A yanzu dai gwamnatin ta Kano tana biyan ma’aikata mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 30 ne kuma ta ce babu wani bashi da ma’aikatan jihar ke bin ta

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata