Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedKotu ta ce mataimakin gwamnan jihar Edo bai tsigu ba

Kotu ta ce mataimakin gwamnan jihar Edo bai tsigu ba

Kotu ta mayar da mataimakin gwamnan jihar Edo Philip Sha’aibu da aka tsige

Alkalin babbar kotun tarayya a Abuja James Omotosho ya kuma soke naɗin sabon mataimakin gwamna da aka yi a madadin Sha’aibu

Alkali Omotosho ya bada umurnin a maida Philip Sha’abu kujerarsa saboda majalisar dokokin jihar Edo bata bi ƙa’ida ba wurin tsige shi

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata