Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedMa'aikacin Gidan Rediyon Faransa RFI Hausa, Malam Kabiru Yusuf ya rasu

Ma’aikacin Gidan Rediyon Faransa RFI Hausa, Malam Kabiru Yusuf ya rasu

Kamar yadda Editan Gidan Rediyon Bashir Ibrahim Idris ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya ce Malam Kabiru Yusuf bai dade da dawowa daga aikin hajjin wannan shekarar ba a kasar Saudiyya.

Kabiru Yusuf shi ne wakilin Gidan Rediyon Faransa na Abuja, ya rasu a Kano.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata