Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedKotu ta sake saka ranar sauraren karar neman sauke Ganduje daga shugabancin...

Kotu ta sake saka ranar sauraren karar neman sauke Ganduje daga shugabancin APC

Kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta saka ranar 5 ga watan Yuli, 2024 a matsayin ranar da za a cigaba da sauraren karar da ke neman a sauke Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin jam’iyyar APC na kasa.
A karar da kungiyoyin jam’iyyar APC na Arewa ta Tsakiyar Nijeriya suka shigar su na neman da a sauke Gandujen daga shugabancin jam’iyyar a mayar da mukamin a yankin nasu.
Shugaban gamayyar kungiyoyin Saleh Zazzaga ya ce suna bukatar kotu ta turasasa wa Abdullahi Ganduje ya daina kiran kansa a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata