Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedNLC ta bukaci gwamnati ta amince da N250,000 a matsayin mafi karancin...

NLC ta bukaci gwamnati ta amince da N250,000 a matsayin mafi karancin albashin

 NLC ta bukaci gwamnati ta amince da N250,000 a matsayin mafi karancin albashin 

Kungiyar kwadago ta NLC a Nijeriya ta bukaci gwamnatin kasar da ta amince da N250,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin sabanin N494,000 da ta bukata a farko.

An gudanar da taro domin samun matsaya tsakanin wakilan gwamnatin Nijeriya da kuma na kungiyoyin kwadago ta yadda za a cimma matsaya daya.

Sai dai wakilan gwamnati a yayin taron sun yi wa kungiyoyin kwadago karin N2,000 inda suka bukaci su amince da N62,000 a matsayin sabon albashin.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata