Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedAn mika wa Tinubu tayin N105,000 a matsayin mafi karancin albashi

An mika wa Tinubu tayin N105,000 a matsayin mafi karancin albashi

 An mika wa Tinubu tayin N105,000 a matsayin mafi karancin albashi 

Ministan kudin Nijeriya Wale Edun ya gabatar da tayin Naira 105,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga shugaban kasa Bola Tinubu.

Wale ya mika tayin ne wannan Alhamis din.

A ranar Talata ne shugaban na Nijeriya ya bayar da wa’adin awanni 48 ga wale domin ya kowa masa yadda ya dace a rika biyan karamin ma’aikaci a matsayin sabon albashi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata