Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedZa a ci gaba da amfani da VAR a gasar firimiya

Za a ci gaba da amfani da VAR a gasar firimiya

 Kungiyoyin da ke buga gasar firimiyar kasar Ingila sun amince a ci gaba amfani da VAR bayan kada kuri’a.

An kada kuri’a a wannan Alhamis din nan inda aka cimma matsaya a ci gaba da amfani da VAR din.

Kungiyar Wolves ce kadai ta zabi a daina amfani da VAR.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata