Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedTinubu ya nada Shehu Mohammed a matsayin shugaban hukumar kiyaye hadurra ta...

Tinubu ya nada Shehu Mohammed a matsayin shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa Road Safety

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin Shehu Mohammed a matsayin shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa Road Safety.
A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Sakataren Gwamnatin tarayya George Akume, ta ce an amince da nadin Shehu ne bisa kundin tsarin mulki a sashe na 7 karamin sashe na 1 na doka ta 2007 da ta kafa hukumar.
Wannan nadi ya fara aiki ne daga ranar 20 ga watan Mayu, 2024 kamar yadda sanarwar ta bayyana.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata