Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedSarki Salman na Saudiyya ya kamu da cutar Hunhu

Sarki Salman na Saudiyya ya kamu da cutar Hunhu

Sarkin Saudiyya Salman ya kamu da cutar hunhu, kamar yadda kafafen yada labaran kasar suka ruwaito.
An yi wa sarkin mai shekaru 88 magani kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Saudiyya SPA ya ruwaito.
Sarki Salman na fama da rashin lafiya tun bayan hawansa karagar mulki alokacin yana da shekaru 79 a duniya.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata