Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAn dakatar da shugaban jam'iyyar APC na jihar Zamfara Tukur Danfulani

An dakatar da shugaban jam’iyyar APC na jihar Zamfara Tukur Danfulani

Shugabannin jam’iyyar APC na mazabar Galadima a karamar hukumar Gusau jihar Zamfara sun sanar da dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar Tukur Danfulani.

16 daga cikin 27 na jiga-jigan jam’iyyar a mazabar ne suka sanya hannu kan takardar dakatarwar, inda suka alakanta hakan da rashin shugabanci nagari da suke zargin shi Danfulani da yi.

Sannan su na zarginsa da haddasa rudani da rarrabuwar kai a tsakanin ‘ya’yan jam’iyyar

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata