Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedGwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar tantance lafiya kafin aure

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar tantance lafiya kafin aure

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu kan dokar tantance lafiyar masu son yin aure.

A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnatin, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, ya ce dokar na nufin daga yanzu babu wani aure da za a ɗaura shi a Kano ba tare da gabatar da sakamakon gwajin lafiya ba.

Hakan na nufin rage yiwuwar haihuwar yara masu wasu matsalolin kiwon lafiya kamar sikila, cutar kanjamau da ciwon hanta.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata