Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedCBN zai dinga cire kashi 0.5 cikin dari na kuɗaɗen da aka...

CBN zai dinga cire kashi 0.5 cikin dari na kuɗaɗen da aka cire

Babban bankin Nijeriya CBN ya umurci bankunan ‘yan kasuwa da su rika cire wani kason kudi daga kwastominsu don samar da tsaro ga harkokin intanet.

CBN ya ba da sanarwar ne ta hannun daraktocin shi na sashen gudanar da biyan kuɗi, Chibuzor Efobi da Haruna Mustafa a ranar Litinin.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata