Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedYanzu-yanzu: Jirgin kamfanin Dana ya yi hatsari a filin jirgin...

Yanzu-yanzu: Jirgin kamfanin Dana ya yi hatsari a filin jirgin sama na Lagos

Yanzu-yanzu: 
Jirgin kamfanin Dana ya yi hatsari a filin jirgin sama na Lagos

Wani jirgin saman kamfanin Dana Air ya yi hatsari a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke birnin Lagos da safiyar Talatar nan.
Rahotanni sun bayyana cewa ba a samu asarar rai ba kamar yadda Jaridar Leadership ta rawaito.
Har zuwa wannan lokacin ba a samu cikakkun bayanai da game  da afkuwar lamarin ba.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata