Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedAPC ta dakatar da shugabar mata ta jam'iyyar a jihar Kaduna Maryam...

APC ta dakatar da shugabar mata ta jam’iyyar a jihar Kaduna Maryam Mai Rusau

An dakatar da Maryam Mai Rusau daga jam’iyyar APC bayan hirarta da DCL Hausa

Maryam Mai Rusau dai ita ce shugabar mata ta jam’iyyar APC a jihar Kaduna.
A cikin hirarta da DCL Hausa, Maryam Sulaiman ta soki lamirin gwamnatin Sanata Uba Sani, bayan aka jiyo Gwamnan na cewa ya gaji tarin basuka daga hannun Malam Nasir El-Rufa’i. Basukan da suka jaza har ba su iya biyan albashi a halin da ake ciki.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata