Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedJam'iyyar LP ta ba Peter Obi damar sake takarar shugaban kasa a...

Jam’iyyar LP ta ba Peter Obi damar sake takarar shugaban kasa a 2027

 Jam’iyyar Labour Party (LP) ta sanar da cewa ta ke

be tikitin takarar shugaban kasa a 2027 ga jagoranta, Peter Obi.

 An yanke wannan shawarar ne a babban taron jam’iyyar na kasa da aka gudanar a Nnewi, jihar Anambra, a ranar Laraba.

jam’iyyar ta kuma sanar da sake zaben Julius Abure a matsayin shugabanta tare da wasu shugabannin jam’iyyar bakwai, ciki har da sakataren jam’iyyar na kasa, Umar Faruk Ibrahim.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata