Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedKotu ta yankewa dan chana hukuncin kisa ta hanyar tayaya.

Kotu ta yankewa dan chana hukuncin kisa ta hanyar tayaya.

 Babbar kotun jahar Kano, ta yanke wa FrankGeng Quarong hukuncin kisa ta Hanyar rataya har sai ya mutu.

Tun a ranar 16  ga watan satumba 2022,  Frank Geng, ya hallaka ummita a Unguwar janbulo dake Kano.

Mai Shari’a Sunusi Ado Ma’aji yanke masa hukuncin ne bayan tabbatar da hujjojin da Masu gabatar da Kara suka yi agaban kotun.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata