Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedBuhari ne ya lalata makomar Najeriya - Gwamnan jahar Pilato Caleb Mufwang

Buhari ne ya lalata makomar Najeriya – Gwamnan jahar Pilato Caleb Mufwang

Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da laifin tabarbarewar tattalin arzikin da ‘yan Najeriya ke fuskanta a halin yanzu.

Gwamnan ya faɗi hakan ne a ranar Litinin a yayin rantsar da masu ba shi shawara na musamman su 22 a gidan gwamnati da ke Jos.

Mutfwang ya ce Buhari ya bar tattalin arzikin kasar cikin mummunan hali ga magajinsa, Bola Tinubu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata