Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedTinubu ya umurci BUA/Dangote su dawo da tsohon farashin siminti 

Tinubu ya umurci BUA/Dangote su dawo da tsohon farashin siminti 

 Tinubu ya umurci BUA/Dangote su dawo da tsohon farashin siminti 

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umurci kamfanonin siminti da su koma yadda suke a halin da ake ciki dangane da farashin kayayyaki.

Ministan ayyuka Sanata David Umahi ne ya bayyana hakan ga manema labarai jim kadan bayan ya ziyarci masana’antar siminti na BUA da ke Sokoto ranar Alhamis.

A cewarsa shugaban ya umurci masana’antun su koma kan tsohon farashin siminti yadda yake a baya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata