Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedSojojin Nijar sun yi luguden wuta kan fararen hula bisa kuskure

Sojojin Nijar sun yi luguden wuta kan fararen hula bisa kuskure

Gwamnatin rikon kwaryar mulkin sojan Nijar ta sanar da hallaka fararen hula a ‘yan kasar bisa kuskure a lokacin da dakarun kasar ke kokarin maida martani ta sama da jiragen yaki daga wani harin ta’addanci da wasu mahara suka kai musu a yankin karamar hukumar Gothèye da ke cikin jihar Tillaberi
Ministan tsaron kasar ne ya sanar da haka a cikin wata sanarwa da ya fitar wacce a cikin ta ya ce lamarin ya faru ne a dare Juma’a wayewar Asabar din nan ta 6 ga watan Janairu
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata