Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedSanatocin Nijeriya sun sadaukar da albashinsu na watan Disamba ga mutanen kauyen...

Sanatocin Nijeriya sun sadaukar da albashinsu na watan Disamba ga mutanen kauyen Tudun Biri

Sanatoci 109 na Nijeriya sun ba da kyautar albashinsu na watan Disamba ga iyalan da bam ya shafa a kauyen Tudun Biri na karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna

Sanatocin sun sanar da hakan a ranar Lahadi, lokacin da suka kai ziyarar ta’aziyya da jajanta wa ga iyalai da gwamnatin jihar Kaduna.
Sanata Barau Jibrin da ya jagoranci tawagar ya ce kudin da suka ba da gudunmuwa sun kai Naira milyan 109.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata