Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedNLC ta saka ranar da za a tsunduma yajin aiki a Nijeriya

NLC ta saka ranar da za a tsunduma yajin aiki a Nijeriya

Kungiyar kwadago ta NLC a Nijeriya ta saka ranar Talata 14 ga watan Nuwamba, 2023 a matsayin da za ta tsunduma yajin aiki na sai baba-ta-gani.
Kungiyar ta yanke shawarar tsunduma yajin aikin ne bayan taron jiga-jigan kungiyar da ya gudana a Abuja.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata