Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedSai mun yi 'yan dabaru muke iya biyan albashin ma'aikata - FG

Sai mun yi ‘yan dabaru muke iya biyan albashin ma’aikata – FG

Gwamnatin Nijeriya ta koka kan cewa sai ta yi ‘yan dabaru sannan take iya biyan albashin ma’aikata domin babu kudi a kasa.
Ministan kasafin kudi da tsare-tsare na kasa Atiku Bagudu ne ya bayyana haka ga manema labarai a Abuja. 
Bagudu ya bayyana cewa kasar ta riga ta faɗa cikin wani irin matsanancin matsin tattalin arziƙi unda take fuskantar manya-manyan kalubalen ƙarancin samun kuɗaɗen shiga.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata