Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedNijeriya ta biya bashin Naira tiriliyan 2.34 cikin watanni 6 - DMO

Nijeriya ta biya bashin Naira tiriliyan 2.34 cikin watanni 6 – DMO

Hukumar kula da basukan Nijeriya ta DMO ta sanar cewa kasar ta kashe kudi Naira tiriliyan 2.34 wajen biyan basuka a cikin watanni 6.
A rubu’i na biyu na shekarar 2023 dai, kasar ta biya bashin Naira bilyan 849.58. Bayanai daga hukumar ta DMO sun ce a rubu’in farko na shekarar ta 2023 an biya bashin Naira bilyan 874.13 na cikin gida tare da bilyan bashin kasashen waje na Naira bilyan 617.35. 
DMO ta ce jimilla kudin sun kama Naira tiriliyan 1.24.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata