DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Har yanzu Peter Obi bai murmure daga shan kaye a zaben 2023 ba, shi ya sa yake sabbatu – Fadar Shugaban Nijeriya

-

Mai bai wa Shugaba Tinubu shawara na musamman kan yaÉ—a labarai Daniel Bwala, ya bayyana cewa har yanzu, dan takarar jam’iyyar Labour Party a zaben shugaban kasa na 2023 Peter Obi, bai murmure daga shan kayen da ya yi a lokacin zaben 2023. 
A cikin wani sakon da ya wallafa a shafinsa na X, Bwala ya ce kalaman Obi na baya bayan nan ba nazari da tunani a ciki.
Bwala’s yana mayar da martani ne ga hirar da Obi ya yi da gidan talabijin na Arise a ranar Talata inda ya soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Atiku Abubakar ya caccaki hukumar EFCC kan tsare tsohon dan majalisa Gudaji Kazaure

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya soki hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, kan tsare tsohon dan...

Gwamnatocin Pakistan da Indiya sun amince da tsagaita wuta a Asabar dinnan

Ministan harkokin wajen Pakistan Ishaq Dar ya sanar a shafinsa na X cewa, kasashen sun amince da Shirin tsagaita wuta cikin gaggawa. Shugaba Trump ya sanar...

Mafi Shahara