Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedShugaba Tinubu ya umurci a rufe duk wata kan iyaka da Nijeriya...

Shugaba Tinubu ya umurci a rufe duk wata kan iyaka da Nijeriya ta yi da Jamhuriyar Nijar

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya umurci da a rufe dukkanin iyakokin da Nijeriya ta yi da Jamhuriyar Nijar.
Sabon shugaban hukumar kwastam na kasa Adewale Bashir Adeniyi ya sanar da hakan a lokacin da ya ziyarci kan iyakar Magamar Jibia, jihar Katsina.
Ya ce shugaban kasa ya umurci da a rufe dukkanin iyakokin har sai baba-ta-gani ta dalilin hambarar da gwamnatin Bazoum da sojoji suka yi.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata