DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, April 12, 2026
HomeUncategorizedKasar Burtaniya ta saki jerin sunayen 'yan Nijeriya da suka mutu suka...

Kasar Burtaniya ta saki jerin sunayen ‘yan Nijeriya da suka mutu suka bar tarin kadarori a kasar da ba a karɓa ba

Gwamnatin kasar Birtaniya ta fitar da jerin sunayen wasu mutane daga kasashe daban-daban da suka mutu a kasar suka bar kadarori da ba a karba ba, ciki har da ‘yan Nijeriya 58.

A cikin jerin sunayen da aka sabunta a ranar Litinin, 24 ga Maris, gwamnatin Burtaniya ta fitar da cewa adadin mutane 5,806 daga kasashe daban-daban ne suka mutu ba tare da wani ya nemi kadarorinsu ba.

A cikin sunayen da aka fitar akwai bayanan ranar haihuwa, wurin zama da kuma ranar mutuwa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata