Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedHukumar zabe INEC na duba yiyuwar bai wa 'yan Nijeriya damar zabe...

Hukumar zabe INEC na duba yiyuwar bai wa ‘yan Nijeriya damar zabe ba tare da katin zabe ba

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya ta bayyana shirin da take yi a bai wa ‘yan kasar da suka cancanta damar kada kuri’a a babban zaben shekarar 2027 ko da kuwa basu da katin zabe na dindindin.

Sai dai hukumar ta ce wannan yunkuri ba zai yi nasara ba har sai majalisar tarayya ta yi gyaran fuska ga dokar zabe.

Babban sakataren yada labarai na shugaban hukumar ta INEC, Rotimi Oyekanmi, ya shaida wa jaridar PUNCH cewa, hukumar ta kudiri aniyar amfani da hanyoyin fasaha domin bai wa ‘yan Nijeriya damar yin zabe.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata