Friday, April 10, 2026
HomeUncategorizedBabban hafsan sojin saman Nijeriya Air Marshal Hasan Abubakar, ya umurci jami’an...

Babban hafsan sojin saman Nijeriya Air Marshal Hasan Abubakar, ya umurci jami’an rundunar sojin da su kara kaimi wajen kai hare-hare ta sama kan ‘yan bindiga, tare da tabbatar da kare lafiyar al’umma

Babban hafsan sojin saman Nijeriya Air Marshal Hasan Abubakar, ya umurci jami’an rundunar sojin da su kara kaimi wajen kai hare-hare ta sama kan ‘yan bindiga, tare da tabbatar da kare lafiyar al’umma

A Wata sanarwa da mataimakin daraktan yada labarai da hulda da jama’a na hedikwatar rundunar sojojin saman Nijeriya Kabiru Ali ya fitar a ranar Asabar ta ce umarnin ya yi daidai da shirin rage kai wa al’umma hari da ‘yan bindiga ke yi, tare da kare lafiyar al’umma daban daban.

Air Marshal Abubakar ya bayyana haka ne a ziyarar da ya kai hedikwatar Operation Fansar Yamma dake jihohin Katsina da Sokoto.

Ya yaba da jajircewar da sojojin suka yi wajen yakar ‘yan bindiga, kana ya bukace su da su ci gaba da gudanar da ayyukansu, ta re da kara kaimi wajen yakar yan ta’adda da ke addabar al’umma.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata