Fabrizio Romano ya rawaito cewa an cimma yarjejeniya tsakanin sabon kocin da kungiyar kuma kwantiragin zai kasance har zuwa watan Yunin shekarar 2028.
Rahotanni na nuni da cewa za a gabatar da shi a matsayin sabon koci ranar Litinin dinnan.