Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedShugaban Nijeriya Bola Tinubu ya karbi bakuncin shugaban kasar Sierra Leone Julius...

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya karbi bakuncin shugaban kasar Sierra Leone Julius Bio a fadarsa da ke Abuja

Bola Ahmad Tinubu/Bio

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya karbi bakuncin shugaban kasar Sierra Leone Julius Bio a fadarsa da ke Abuja

Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ne ya tarbe Bio a lokacin da ya isa kasar.

Shugaban na Sierra Lione ya kai ziyarar a Nijeriya ne domin yin wata ganawar sirri da Shugaba Bola Tinubu tare da mika gaisuwar ban girma ga shugaban na kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata