DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 17 da ake zargi da shirya zanga-zanga a jihar

-

SP Abdullahi Haruna Kiyawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama mutane 17 da ake zargi da shirya zanga-zanga a jihar.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da maimagana da yawun rundunar ‘yan sandan, SP Abdullahi Kiyawa ya fitar ranar Laraba a Kano.

Google search engine

Ya ce rundunar ta dauki matakan tsaro da suka dace domin dakile duk wani abu da ka iya haifar da rashin bin doka.

Kiyawa ya ce rundunar ta tura jami’anta zuwa wasu muhimman wurare a cikin birnin Kano domin hana zanga-zangar da kuma tabbatar da tsaron jama’a.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Abin takaici ne a ce tawagar Super Eagles na bin bashi – Peter Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban Nijeriya na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023 Peter Obi, ya bayyana takaici kan rahotannin da ke nuna cewa tawagar wasan...

Sheikh Gumi ya musanta cewa ya gudu daga Nijeriya zuwa Turkiyya saboda barazanar Trump

Fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa tafiyarsa zuwa ƙasar Turkiyya ba ta da alaka da barazanar da Shugaban Amurka Donald Trump...

Mafi Shahara