Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedKasar Qatar ta bukaci Tiani ya sako Bazoum

Kasar Qatar ta bukaci Tiani ya sako Bazoum

 

Shugaban mulkin sojin Nijar Janar Tiani

Wata tawagar mambobin gwamnatin Qatar karkashin jagorancin ministan harkokin wajensu Mohammed Abdulaziz Al-khulaifi ta nemi Janar Tiani ya saki hambararren shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum 

Tawagar ta mika wannan bukata ta ta ce a yayin wata ganawa da shugaban gwamnatin mulkin sojan kasar birgediya janar ABDOURAHAMANE Tiani a ranar 24 ga watan Febarairun nan

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata