Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuZa a gabatar da kudurin rantsar da shugaban kasa a farfajiyar majalisa

Za a gabatar da kudurin rantsar da shugaban kasa a farfajiyar majalisa

Jagoran majalisar dattawan Nijeriya Sanata Bamidele Opeyemi, ya bayyana cewa za a gabatar da dokar da za ta ayyana farfajiyar majalisar dokoki ta kasa a matsayin wurin da za a rika gudanar da bukukuwan rantsar da shugaban kasa a nan gaba.

Hakama karkashin dokar, shugaban kasa zai rika yin jawabin ‘Ranar Dimukradiyya’ a gaban hadakar zauren majalisar tarayya.

RELATED ARTICLES

1 COMMENT

  1. Wannan kuma damuwarku ce, idan kunga dama ku koma yi a Loto ma ba Zauren Majalissa ba. Domin baku da wani amfani ga Talakan Nigeria, me yasa ba zakuyi Dokokin da zasu Taimaki Talakawan Nigeria ba? Allah zai saka mana

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata