Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuNajeriya ba za ta zama kasa mai jam’iyya daya ba, amma ba...

Najeriya ba za ta zama kasa mai jam’iyya daya ba, amma ba za mu rufe kofa ga masu son shiga APC ba – Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi watsi da zargin mayar da Nijeriya ta zama kasa mai jam’iyya daya a karkashinsa.

A yayin da yake jawabi a zaman hadin guiwa na majalisar dokokin kasar kan bikin ranar dimokuradiyya da aka gudanar a ranar Alhamis a Abuja, Tinubu, ya ce ba zai shawarci jam’iyyun adawa da su magance rikicin gidajensu ba.

Tinubu ya kuma ce jam’iyyar APC ba za ta hana ‘yan adawa su shigo cikinta ba, yin hakan kamar gurbata siyasar ne.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata