Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuMusulunci ne addini mafi saurin karbuwa a Duniya — binciken cibiyar Pew

Musulunci ne addini mafi saurin karbuwa a Duniya — binciken cibiyar Pew

Rahoton Pew Research Centre ya bayyana Musulunci a matsayin addini mafi saurin ƙaruwa a duniya tsakanin 2010 zuwa 2020, saboda yawan haihuwa da ƙarancin shekaru a tsakanin Musulmai.

Rahoton da jaridar Daily Trust ta wallafa ya ce mace Musulma tana haifar yara 2.9 a rayuwarta, idan aka kwatanta da 2.2 ga wadanda ba Musulmai ba.

Yayin da Kiristanci ke da mabiya biliyan 2.3, adadin mabiya Musulunci na ƙara karatowa da rage gibin.

A cewar binciken, Kiristanci ya ragu da kashi 1.8%, yayin da yawancin sauyin addini daga sauran addinai ke komawa Musulunci.

Haɓakar ta fi a ƙasashen Musulmi, yayin da marasa addini suka fi yawa a ƙasar Sin.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata