Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAn kaddamar da barikin hukumar yaki da tu'ammali da miyagun kwayoyi NDLEA...

An kaddamar da barikin hukumar yaki da tu’ammali da miyagun kwayoyi NDLEA ta farko a jihar Adamawa

 

A yayin kaddamar da barikin, shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, Mohamed Buba Marwa, ya ce barikin za ta karfafa ayyukan hukumar wajen yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi a fadin Nijeriya.

Marwa ya bayyana cewa rashin wurin zama ga jami’an hukumar NDLEA na jefa su da iyalansu cikin hadari daban-daban.

A cikin sabuwar barikin da aka kaddamar mai fadin hekta 18, akwai gine ginen manyan ofisoshi, dakunan kwana, da sauran kayayyakin more rayuwa don karfafa ayyukan jami’an hukumar NDLEA.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata