Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuShugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya isa Makurdi, babban birnin jihar Benue,...

Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya isa Makurdi, babban birnin jihar Benue, a ziyarar da ya kai wa al’ummar jihar biyo bayan matsalartsaro da ta addabi jihar

Tinubu ya sauka ne a sansanin sojin saman Nijeriya dake Makurdi, da misalin karfe 12:58 na rana.

Rahoton gidan talabijin na Channels yace ana sa ran shugaban zai gana da manyan masu ruwa da tsaki a jihar duba da munanan hare-haren da suka haddasa ajalin mutane a jihar.

Gabanin zuwan Shugaba Tinubu gwamnatin jihar ta bayar da hutu ga ma’aikata a ranar Laraba yayin da shugaban ke ziyarar aiki da kokarin tabbatar da zaman lafiya a jihar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata