Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedTinubu ya sauke shugabar jami'ar Abuja Farfesa Aisha Maikudi

Tinubu ya sauke shugabar jami’ar Abuja Farfesa Aisha Maikudi

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauke Aisha Maikudi  mataimakiyar shugabar jami’ar Abuja, wadda a yanzu ake kira da Jami’ar Yakubu Gowon.

An sanar da sauke Aisha Maikudi  sa’o’i kadan bayan da ta jagoranci bikin yaye dalibai da suka kammala karatun digiri a makarantar.

Dama dai ana ta  cece-kuce game da nadin nata inda wasu malaman jami’ar ke cewa, ta hau wannan mukamin ba bisa ka’ida ba, kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata