Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedAna shawarar kirkiro karin jihohi 31 a Nijeriya

Ana shawarar kirkiro karin jihohi 31 a Nijeriya

Kwamitin majalisar wakilan Nijeriya da ke sake duba kundin tsarin mulkin kasar ya gabatar da shawarar kirkiro sabbin jihohi 31 a kasar
Idan hakan ta tabbata, jihar Kano za ta samu Karin jihohi biyu na jihar Ghari da kuma jihar Tiga. Kazalika, Lagos za ta samu karin jihar Lagoon.
Kenan, Nijeriya za ta kasance mai jihohi 67 idan aka amince da shawarar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata