Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedHukumar kwastam ta Nijeriya ta kama fatar jakuna da kudin su ya...

Hukumar kwastam ta Nijeriya ta kama fatar jakuna da kudin su ya kai Naira biliyan 4.236

Hukumar Kwastam ta Najeriya, ta kama wata kwantena mai kafa 40 dauke da busasshen fatar jaki guda 4,410 wanda kudinsa ya kai kusan Naira biliyan 4.236.

 Kwanturola Kola Oladeji ya bayyana haka a Lagos inda ya kara da cewa an kama wasu mutane shida da ake zargi da safarar haramtattun kayayyaki. 

Haka kuma an kwace wasu manyan motoci guda 21 da kudinsu ya kai Naira miliyan 561.3 daga hannun wasu da ake zargin masu fasa kwaurin ne da ke gudanar da ayyukansu a yankin Kudu maso Yamma.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata