Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedTankar mai ta sake fashewa a wani gidan mai a Jigawa

Tankar mai ta sake fashewa a wani gidan mai a Jigawa

Tankar mai ta sake fashewa a wani gidan mai a  Jigawa

Wata tankar man fetur ta fashe a gidan mai na Shakkato da ke kan titin Kiyawa a Unguwar Takur Adua a cikin birnin Dutse a jihar Jigawa.

A cewar jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, SP Lawan Shiisu Adam, lamarin ya faru ne a lokacin da wata tankar dakon man fetur ke sauke man a ranar Alhamis da daddare.

Sai dai rahotanni sun ce ma’aikatan kashe gobara sun samu nasarar shawo kan gobarar da wuri.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata