Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedWani mahaifi a Pakistan ya yi ajalin diyarsa sakamakon wallafa wani bidiyo...

Wani mahaifi a Pakistan ya yi ajalin diyarsa sakamakon wallafa wani bidiyo da ta yi a shafinta na Tiktok

Tiktok

 

Shugaban ‘yan sandan yankin, Babar Baloch, ya ce mutumin dan shekaru 50 a duniya, ya mayar da iyalansa daga Amurka a kwanakin baya don zama a birnin Quetta da ke kudu maso yammacin Pakistan.

Shugaban ya ce mutumin, da yanzu haka yake tsare, ya amsa laifinsa na harbin ‘yar tasa a farkon wannan mako bayan ta ci gaba da ɗora irin bidiyon da iyalansa ke ganin bai dace ba, duk kuwa da cewa ya yi mata gargadi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata