Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedAna zargin dan wasan Super Eagles na Nijeriya Victor Osimhen da cin...

Ana zargin dan wasan Super Eagles na Nijeriya Victor Osimhen da cin zarafin wani dan jarida a kasar Turkiyya

 

Victor Osimhen

A cewar kafar yada labaran Turkiyya, Posta, lamarin ya faru ne a lokacin da Osimhen, ke barin wani gidan shakatawa na dare tare da abokansa.

Dan jaridan, Tolga Bozduman, ya tabbatar da cewa, lokacin Osimhen yake fitowa daga gidan shakatawar , ya na cikin daukar sa Bidiyo , dan wasan ya yi masa kakkausan lafazi kan daukar ta sa da ya yi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata