Home Coronavirus An saka ranar buɗe makarantu a Lagos

An saka ranar buɗe makarantu a Lagos

142
0

Gwamnatin jihar Lagos ta sanya ranar 3 ga watan Agusta a matsayin ranar da za a sake buɗe makarantun jihar, amma ga ɗaliban da za su wuce gaba.

Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu ya sanar da hakan lokacin da yake bada bayani kan tafiyar da Covid-19 a jihar, ranar Juma’a.

Ya ce ɗaliban babbar sakandire (SS3) za su koma ranar 3 ga watan Agusta, yayin da ɗaliban ƙaramar sakandire (JS3) za su ƙara jiran sati guda don ganin kamun ludayin abun.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here