Thursday, April 9, 2026
HomeKetareKasashen Sénégal da Ghana sun tattauna batun ci gaban kungiyar CEDEAO/ECOWAS da...

Kasashen Sénégal da Ghana sun tattauna batun ci gaban kungiyar CEDEAO/ECOWAS da kuma tsaron yankin Sahel

A ci gaba da ziyarar da yake yi a wasu kasashen, Shugaba John Dramani Mahamma ya sauka kasar Sénégal inda ya gana da takwaransa na Sénégal Bassirou Diomaye Faye.
A yayin ziyarar wadda ke zuwa ‘yan kwanaki bayan Mahamma ya sha rantsuwar kamun aiki, shugabannin biyu sun tattauna batun karfafa danganta su a fannoni daban daban ciki har da karfafa tsaro a yankin Sahel da ma ECOWAS.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata