Thursday, April 9, 2026
HomeKetareKasar Togo ta ce akwai yiwuwar ta shiga kungiyar AES ta ƙasashen...

Kasar Togo ta ce akwai yiwuwar ta shiga kungiyar AES ta ƙasashen Nijar, Mali da Burkina Faso

A wata tattaunawa ce ta musamman da kafar yada labaran Vox Africa ministan harkokin wajen kasar Togo Robert Dussey, ya ce kasar sa ba ta fidda ran shiga kungiyar AES ba.
Ministan ya yi ammanar cewa ‘yan kasar za su goyi bayan shiga kungiyar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata