Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuZaben cike gurbin jihar Zamfara ya zama 'inconclusive' - INEC

Zaben cike gurbin jihar Zamfara ya zama ‘inconclusive’ – INEC

Babban baturen zaben Sa’adu ya ce adadin masu kada kuri’a da aka yi wa rajista a rumfunan zabe da abin ya shafa ya kai 5,446, yayin da aka karbi katin zabe 3,265 a wuraren.

Ya bayyana cewa jam’iyyar APC ta samu kuri’u 7,001, yayin da jam’iyyar PDP ta samu kuri’u 5,339, abin da ya bar tazarar kuri’u 1,662.

Zaben ya gudana ne a mazabar Kaura Namoda ta Kudu a majalisar dokokin jihar Zamfara.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata